Kula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kula Wani abune da Ake amfani Dashi Ake zuba abinci Domin yadauki tsawon lokaci da zafi batare da yahuce ba,Kula dai ana amfani da ita Domin aje Abu me sanyi ko zafi.

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

https://m.alibaba.com/showroom/food-flask.html