Jump to content

Kunan Tsamiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kunan Tsamiya

Kunun tsamiya yana daya daga cikin kalar kununuwan da hausa keyi domin samun abinci kuma shi wannan kunu Hausa ke yinsa mafi yawanci kamar yadda yake dama yana daya daga cikin abincin Hausawa.

Abubuwanda Ake yinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Anayin kunun tsamiya da Gero wato millet a turance .idan kasami Gero ka jigashi kimanin awa sha hudu ko sama da hakan sai ka tsamesa daga cikin ruwan ka markade.Bayan ka markade sai ka tace sannan kasa ruwan zafi kusa dakai kana bukatar tsamiya a gefe.saika dauko ruwan ka zuba cikin kullun geron tare da tsamiya karika juyawa har saiya koma kunun tsamiyar