Jump to content

Kundin mulki na senegal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kundin tsarin mulkin kasar Senegal ne ya tsara dokar kasa ta Senegal, kamar yadda aka yi wa kwaskwarima; Dokar kasa, da sake fasalinta; da kuma yarjejeniyoyin kasa da kasa daban-daban wadanda kasar ta rattaba hannu a kai.

Wadannan dokokin sun dayyade ko wanene, ko kuma ya cancanci zama, dan kasar Senegal.

Waɗannan dokokin sun ƙayyade ko wanene, ko kuma ya cancanci zama, ɗan ƙasar Senegal.