Kungiyar 'Yan wasan Rugby ta Mata ta Kasar Burundi
Appearance
Kungiyar 'Yan wasan Rugby ta Mata ta Kasar Burundi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national rugby union team (en) |
Ƙasa | Burundi |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 15 Disamba 2012 |
Ƙungiyar 'yan wasan Rugby ta ƙasar Burundi ta mata, bangaren wasanni ne na ƙasar Burundi, dake wakiltarsu a ƙungiyar rugby . ƙungiyar ta fara buga wasan ƙasa da ƙasa 10-a-side a 2012. Har yanzu ba su buga cikakken wasan gwaji ba [1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Dubi Rugby ta kasa da kasa ta Mata don bayani game da matsayin wasannin kasa da kasa da lambar wasa
Sauran kasashen duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Rugby Union a Burundi
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-02-16. Retrieved 2022-06-05.