Ƙungiyar damben Afrika ( ABU ; Faransanci : Union Africaine de Boxe ) ƙungiya ce mai zaman kanta mai sanya ido kan takunkumin yanki wacce ke ba da laƙabin damben a yankin Afirka. Ƙungiyar dambe ce a cikin Majalisar dambe ta Duniya (WBC), wadda ke da alaƙa da su tun a shekarar 1974. Shugabar ƙungiyar dambe ta Afrika Houcine Houichi .