Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Cape Verde
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
national handball team (en) |
| Ƙasa | Cabo Verde |
Ƙungiyar kwallon hannu ta mata ta Cape Verde, ita ce tawagar Cape Verde ta ƙasa. Federaçao Caboverdiana de Andebol ne ke tafiyar da ita kuma tana shiga gasar ƙwallon hannu ta duniya.[1]
Rikodin gasar cin kofin Afrika
[gyara sashe | gyara masomin]- 2021 - Wuri na 9
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Cabo Verde perde com Angola no jogo de estreia no CAN'2021". expressodasilhas.cv. 9 June 2021.