Kungiyar Kwallon Hannu ta Matayen Kasar Togo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Hannu ta Matayen Kasar Togo
Bayanai
Iri women's national handball team (en) Fassara
Ƙasa Togo

Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Togo ita ce tawagar kasar Togo . Ƙungiyar Togolaise de Handball ce ke tafiyar da ita kuma tana shiga cikin gasar ƙwallon hannu ta duniya.

Rikodin gasar cin kofin Afrika[gyara sashe | gyara masomin]

  • 1979-7 ga
  • 1996-7 ga

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]