Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Madagaska ta Kasa da Shekaru 16

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Madagaska ta Kasa da Shekaru 16
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Madagaskar

Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Madagascar ta kasa da shekaru 16, kungiyar kwallon kwando ce ta kasar Madagaska, karkashin hukumar Fédération Malagasy de Basket-Ball . [1] Tana wakiltar ƙasar Madagaska a gasar ƙwallon kwando ta mata ta ƙasa da shekaru 16 (ƙasa da shekara 16).

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Profile - Madagascar Archived 2017-07-17 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 28 September 2015.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]