Kuri II na Kanem
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Mutuwa | 1341 (Gregorian) |
| Sana'a | |
Kure Kura Ibn Abdullahi ya kasance Sarki na Kanem. An kashe shi a yakin da aka yi da Sao. Yana daya daga cikin ‘ya’yan Abdullahi na daya su hudu da aka kashe a yayin yakin Sao.