Kursk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgKursk
Курск (ru)
Flag of Kursk (en) Coats of arms of Kursk (en)
Flag of Kursk (en) Fassara Coats of arms of Kursk (en) Fassara
Red Square in Kursk.JPG

Wuri
 51°44′14″N 36°11′14″E / 51.7372°N 36.1872°E / 51.7372; 36.1872
Ƴantacciyar ƙasaRasha
Oblasts of Russia (en) FassaraKursk Oblast (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 449,063 (2017)
• Yawan mutane 2,354.2 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 190.75 km²
Altitude (en) Fassara 250 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1032
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Olga Germanova (en) Fassara (2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 305000
Tsarin lamba ta kiran tarho 4712
OKTMO ID (en) Fassara 38701000001
OKATO ID (en) Fassara 38401000000
Wasu abun

Yanar gizo kurskadmin.ru

Kursk ( Rasha : Курск) birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin yankin Kursk . Yana kilomita 400 kudu da Moscow . Kursk shine inda babban yakin tanki ya faru a yaƙin duniya na 2, inda Tankokin Jamus 3000 da Tanks Soviet 5000 suka kaiwa juna hari. Soviet ta ci nasara a yaƙin.