Jump to content

KwaMashu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
KwaMashu


Wuri
Map
 29°45′S 30°59′E / 29.75°S 30.98°E / -29.75; 30.98
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraKwaZulu-Natal (en) Fassara
Metropolitan municipality in South Africa (en) FassaraeThekwini Metropolitan Municipality (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili21.47 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1959

Sunan yana girmama Sir Marshall Campbell,kuma yana nufin Wurin Marshall. KwaMashu tana da iyaka da Newlands East ta kudu, Newlands West ta yamma, Ntuzuma ta arewa, Phoenix daga arewa maso gabas, Dutsen Edgecombe daga gabas da Kuma Durban North daga kudu maso gabas.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.