Kwaku Dua II. Kumaa
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
28 ga Afirilu, 1884 - 11 ga Yuni, 1884 ← Mensa Bonsu (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 19 century | ||
Mutuwa | 11 ga Yuni, 1884 | ||
Sana'a |
Kwaku Dua II. Kumaa (Haihuwa ranar ishirin 28 ga watan Afrilu, shekarar dubu daya da dari takwas da tamanin da hudu 1884 - sha’daya 11 ga watan Yuni, shekara dubu daya da dari takwas da tamanin da hudu 1884) Asantehene (mai mulki) na Masarautar Ashanti a abin da ake kira Ghana a yau.

Mulkinsa bai wuce kwata na shekara ba lokacin da ya mutu da cutar ƙarama. Mutuwar sa kwatsam ta haifar da shekaru na yakin basasa na shekaru da yawa, wanda kawai ya ƙare a cikin shekarar dubu daya da dari takwas da tamanin da takwas 1888 lokacin da magajinsa Agyeman Prempeh I ya hau mulki.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Adabi
[gyara sashe | gyara masomin]- Basil Davidson: A History of West Africa. 1000 – 1800. New revised edition, 2nd impression. Longman, London 1977, ISBN 0-582-60340-4 (The Growth of African Civilisation).