Kwallon kafa a Laberiya
Appearance
|
sport in a geographic region (en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙaramin ɓangare na |
sports in Liberia (en) | |||
| Fuskar | ƙwallon ƙafa | |||
| Wasa | ƙwallon ƙafa | |||
| Wuri | ||||
| ||||
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Laberiya ce ke tafiyar da wasannin ƙwallon ƙafa a ƙasar Laberiya .[1] Hukumar ita ce ke gudanar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa, da kuma Premier League . Wasan ƙwallon ƙafa shi ne ya fi shahara a ƙasar kuma George Weah shi ne fitaccen ɗan wasan ƙasar.[2]
Filayen wasannin Laberiya
[gyara sashe | gyara masomin]| Filin wasa | Iyawa | Garin |
|---|---|---|
| Samuel Kanyon Doe Wasanni Complex | 22,000 | Paynesville |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Soccer Star Hopes to Lead Liberia's Turnaround | PBS NewsHour | Oct. 7, 2005". PBS. Archived from the original on 2013-12-01. Retrieved 2013-12-02.
- ↑ Hinshaw, Drew (2011-10-11). "In Liberia Race, a Soccer Star Goes on the Attack - WSJ.com". Online.wsj.com. Retrieved 2013-12-02.
