Kwallon kafa a Libya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwallon kafa a Libya
sport in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
Wuri
Map
 27°N 17°E / 27°N 17°E / 27; 17

Wasan ƙwallon ƙafa shi ne wasan da ya fi shahara a Libya, ƙasar da ke arewacin Afirka mai yawan jama'a kusan 6,800,000.[1][2][3][4][5]Hukumar da ke kula da ƙwallon ƙafa ita ce hukumar ƙwallon ƙafa ta Libya, wacce aka kafa a shekarar 1962.

Magoya bayan Al-Ittihad a lokacin wasan gasar zakarun Turai a 2007

Al'adun ƙwallon ƙafa[gyara sashe | gyara masomin]

'Yan Libya na da sha'awar wasan ƙwallon ƙafa.[6][7][8] Yawancin yara da matasa a Libya yawanci suna wasan ƙwallon ƙafa a kan tituna a matsayin abin da suka fi so. Yawancin mutane suna barin ayyukansu da harkokinsu don zuwa kallon wasa. Jama'a a Libiya sun fuskanci al'amura da dama a lokacin, ko kafin, ko bayan wasannin derby kamar kashe-kashe da wasu tarzoma, wannan yakan faru ne lokacin da manyan ƙungiyoyin Libya guda uku, Al-Ittihad Tripoli, Ahly Tripoli, da Ahly Benghazi suka fuskanci juna. Ko da yake Libya ba ta samu babban nasara ba a matakin ƙasa da ƙasa da kuma kulab ɗin, an san 'yan kasar Libya da gwaninta, inda suka samar da ƙwararrun 'yan wasa irin su TarIk El-Taib, Jehad Muntasser, Ahmed Saad, da Fawzi Al-Issawi .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Almasri, Omar. "The State Of Football In Pre And Post-Revolution Tunisia, Egypt And Libya". Sabotage Times. Archived from the original on 2013-12-08. Retrieved 2014-02-15.
  2. "Soccer Helps Rebuild Libya Post-Qaddafi". Pulitzer Center. Retrieved 2014-02-15.
  3. McDonnell, Patrick J. (2011-05-14). "Libya Moammar Kadafi soccer: In Libya, politics turned soccer into Kadafi's game - Los Angeles Times". Articles.latimes.com. Retrieved 2014-02-15.
  4. "United by fate: The story of Libya's rebel national soccer team - CNN.com". Edition.cnn.com. 2011-10-26. Retrieved 2014-02-15.
  5. "Libya's footballers in the firing line - CNN.com". Edition.cnn.com. Retrieved 2014-02-15.
  6. "Libya's Soccer Rebellion: A Revolution Foreshadowed on the Pitch of Benghazi - SPIEGEL ONLINE". Spiegel.de. 2011-07-15. Retrieved 2014-02-15.
  7. "Libya says women's soccer team can't play tournament due to Ramadan". GlobalPost. 2013-07-19. Retrieved 2014-02-15.
  8. Stephen, Christopher (2013-07-18). "Female Footballers Covered Head to Toe Inflame Islamists". Bloomberg. Retrieved 2014-02-15.