Kwata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwata
wuri
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na agricultural structure (en) Fassara da wuri
Amfani animal slaughter (en) Fassara
mahauta suna yanka saniya a kwata
wasu mahauta a ƙasar moroko

Kwãta ko kuma Mayanka wani keɓantaccen guri ne, da akan keɓe shi don yanka dabbobi da kuma gyara su bayan an yanka su, masu yanka dabbobi sunada wasu wuƙaƙe masu kaifin gaske, ana kiran masu sana'ar harkar nama da Mahauta da yawa kenan ko kuma mahauci ɗaya kenan.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Faransa: Za a saka kamarori a mayanka". BBC Hausa. 20 September 2016. Retrieved 27 August 2021.