Kwayar Zarra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Kwayar Zarra na nufin wata kwayar halitta mai matukar kankanta wadda idanuwa basa iya ganin ta har saidai in anyi amfani da gilashi mai kara girman abu. Ana iya samun kwayar zarra a abu mai ruwa ruwa da mai kankara da gas dakasa kasa. Ana iya samun biliyoyin kwayar zarra a dan karamin ma'aunin abu.

Binciken farko farko na gano kwayar zarra[gyara sashe | Gyara masomin]

kala kala kuma mabanbantan Kwayar Zarra daga binciken masani John Dalton.

A farkon shekarun 1800, ne wani masanin kimiya mai suna John Dalton yayi bincike game da asali da kuma tushen kwayar zarra