Jump to content

Ky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kya shima harafi ne daya daga cikin rukunin harrufa masu goyo acikin harrufan hausa. Ana aikin dashi wajen rubuta kalmomi kamar haka: kyauta, kyawu, kyandir da sauran su. == Misalin sa cikin jimla.

  • Oranga ya sayi kyandir.
  • An baiwa Aha kyautar biro.