L'enfant Roi
Appearance
| L'enfant Roi | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2009 |
| Ƙasar asali | Tunisiya |
| Characteristics | |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Mohamed Grayaa (en) |
L'enfant Roi gajeren fim ne na shekarar 2009.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]A wani lokaci a Afirka, wani ƙauye mai suna Nidiobina ya lalace sanadiyyar l wuta. Biyu daga cikin mazauna garin Foudi Mamaya da matarsa an tilasta musu barin kauyensu don neman abinci sun bar dansu tilo mai suna Bouba a hannun kakansa Wali. Wali yana koya wa jikansa yadda ake zama namiji, kuma Bouba ya zama almajiri mai hazaka.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Jornadas del Cine Europeo de Túnez 2008