La Pintada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

La Pintada Gari ne dake cikin kasar Panama wacce ke yankin Latin Amurka, A kidayar shekarar 2010 Garin Yana da kimanin mutane 29,535.




   [1]
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/La_Pintada,_Panama