Labaran ƙarya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Labaran ƙarya
political buzzword (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na lying press (en) Fassara da sadarwa
Facet of (en) Fassara lying press (en) Fassara
WordLift URL (en) Fassara http://data.thenextweb.com/tnw/entity/fake_news

Labaran ƙarya, dai na kawo koma baya da kuma rashin cigaba tare da tada husuma ga al'ummomi da dama a wannan lokacin, a yanzun ji da kuma sauraren labaran ƙarya ya zama ruwan dare a duniyar nan da muke ciki, inda wasu ke amfani da wannan labaran na ƙarya domin cimma aniyar su ko gurin su batare da sun duba illolin dake a tattare da hakan ba

Inda akan sami labaran ƙarya[gyara sashe | gyara masomin]

Aƙwai gurare da dama inda akan samu Labaran ƙarya amman mafi yawa a shafukan sada zumunta ne kamar su Facebook, Twitter, WhatsApp da dai sauran su, duk da a majalissun zama na mutane musamman matasa ma akan samu ire-iren wannan labaran

Illolin Labaran ƙarya[gyara sashe | gyara masomin]

Kadan daga cikin illolin labaran ƙarya akwai, rashin aikinyi, tunzuwa al'ummah, rabuwar kawuna da dai sauran su[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://lifebogger.com/ha/Karancin-labaran-yara-ba-tare-da-ba-da-labari-ba/[permanent dead link]