Labaran ƙarya
Appearance
Labaran ƙarya | |
---|---|
political slogan (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | lying press (en) da sadarwa |
Facet of (en) | lying press (en) |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/fake_news |
Labaran ƙarya, dai na kawo koma baya da kuma rashin cigaba tare da tada husuma ga al'ummomi da dama a wannan lokacin, a yanzun ji da kuma sauraren labaran ƙarya ya zama ruwan dare a duniyar nan da muke ciki, inda wasu ke amfani da wannan labaran na ƙarya domin cimma aniyar su ko gurin su batare da sun duba illolin dake a tattare da hakan ba
Inda akan sami labaran ƙarya
[gyara sashe | gyara masomin]Aƙwai gurare da dama inda akan samu Labaran ƙarya amman mafi yawa a shafukan sada zumunta ne kamar su Facebook, Twitter, WhatsApp da dai sauran su, duk da a majalissun zama na mutane musamman matasa ma akan samu ire-iren wannan labaran
Illolin Labaran ƙarya
[gyara sashe | gyara masomin]Kadan daga cikin illolin labaran ƙarya akwai, rashin aikinyi, tunzuwa al'ummah, rabuwar kawuna da dai sauran su[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Fake News - Computer Screen Reading Fake News
-
A false news where children orphaned by the war are supposedly given up for adoption