Jump to content

Laduntan Oyekanmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Laduntan Oyekanmi Cif Theresa Laduntan Oyekanmi (an haife ta 1 Oktoba 1933) ita ce Iyalode ta 14 ga Ibadan. Ita ce yar gidan Ladapo na Abebi Ibadan da kuma dangin Balogun Ibikunle na yankin Ayeye.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]