Jump to content

Ladysmith Black Mambazo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ladysmith Black Mambazo
choir (en) Fassara da a cappella group (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1960
Name (en) Fassara Ladysmith Black Mambazo
Suna a harshen gida Ladysmith Black Mambazo
Work period (start) (en) Fassara 1960
Discography (en) Fassara Ladysmith Black Mambazo discography (en) Fassara
Suna saboda Ladysmith (en) Fassara
Location of formation (en) Fassara Ladysmith (en) Fassara
Nau'in isicathamiya (en) Fassara da Kidan Afirka
Lakabin rikodin Warner Bros. Records (en) Fassara da Gallo Record Company (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Afirka ta kudu
Shafin yanar gizo mambazo.com
Member category (en) Fassara Category:Ladysmith Black Mambazo members (en) Fassara

Ladysmith Black Mambazo ƙungiyar mawaƙa ce ta maza ta Afirka ta Kudu waɗanda ke waƙa a cikin salon muryar gida na isicathamiya da mbube. Sun shahara a duniya bayan sun yi waƙa tare da Ba'amurke Paul Simon akan kundin sa na 1986 Graceland. Tuni dai suka samu lambobin yabo da dama da suka hada da lambar yabo ta Grammy guda biyar wadda ta biyar ta sadaukar da su ga marigayi tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu Nelson Mandela.

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Ladysmith_Black_Mambazo