Lai Ching-te
Appearance
Lai Ching-te ( Sinanci: 賴清德; Pe̍h-ōe-jī: Loā Chheng-tek; an haife shi 6 Oktoba 1959), wanda kuma aka sani da William Lai, ɗan siyasan Taiwan ne kuma tsohon likita ne wanda ya kasance mataimakin shugaban ƙasar. Jamhuriyar Sin (Taiwan) tun daga shekarar 2020. Ya taba zama dan majalisa a majalisar dokokin kasar Yuan daga shekarar 1999 zuwa 2010, kuma ya zama magajin garin Tainan daga shekarar 2010 zuwa 2017, kafin ya zama firaministan kasar Taiwan.[1]