Lalganj

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lalganj
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Gari ne da yake a Yankin Vaishali dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 37,098.