Jump to content

Langa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wani wasa ne wanda ƴan kasar Hausa suke yi, an gado wasan ne daga kakanni, ana fafatawa ne da kungiyoyi biyu wanda ruwa shine za'a kashe a ci wasan.

Langa dai na da ƙa'idodi kamr haka, iya adadin yan wasa dole ne su zama dai-dai daga dukkan bangarorin biyu.