Laroussi Mizouri
Appearance
17 ga Janairu, 2011 - 24 Disamba 2011
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 6 Mayu 1950 (75 shekaru) | ||||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Ez-Zitouna University (en) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Laroussi Mizouri (an haife shi a ranar 6 ga watan Mayun shekarar, 1950) ɗan siyasan Tunusiya ne. An kuma nada shi ministan harkokin addini a gwamnatin Mohamed Ghannouchi .