Jump to content

Lasisin Creative Commons

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lasisin Creative Commons
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na public license (en) Fassara da copyright license (en) Fassara
Amfani free content (en) Fassara
Gajeren suna CC da 🅭
Maƙirƙiri Alex Roberts (en) Fassara
Mawallafi Creative Commons (en) Fassara
Shafin yanar gizo creativecommons.org da creativecommons.it
Kiyaye ta Creative Commons (en) Fassara
Unicode code point (en) Fassara 1F16D

Lawrence Lessig da Eric Eldred sune suka kirkiri lasisin Creative Commons (CCL) a cikin shekara ta 2001 saboda sun ga bukatar lasisi tsakanin hanyoyin haƙƙin mallaka da matsayin Yankin jama'a. An saki sigar 1.0 na lasisin a hukumance a ranar 16 ga watan Disamba a shejara ta 2002.[1]

  1. "Creative Commons Unveils Machine-Readable Copyright Licenses". Creative Commons. 2002-12-16. Archived from the original on December 22, 2002.