Jump to content

Lathe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lathe
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na machine tool (en) Fassara
Amfani woodturning (en) Fassara da metal spinning (en) Fassara
Yana haddasa rotation (en) Fassara
Alaƙanta da workpiece (en) Fassara

Lathe wani babban mashin ne da yake ayyuka da da dama. Kamar irinsu yima karfe rami, tiroedi, da sauran ayyuka da dama. Sannan ana hada abubuwa da dama dashi domin amfanin yau da kullum. Lathe yana ayyuka da yawa wanda mashina da dama sukeyi, kamar irinsu drilling machine, milling machine, da sauransu.

Ana amfani da lathe wajan wood turning, aikin karfe, juya karfe da kuma aikin gilashi.

Misalan abubuwan da lathe yakeyi :- noti, benci, gun stick, marikin base ball da sauransu.

Tarihi

Lathe wani tsohon abin amfani ne wanda ake amfani dashi tun lokutan baya. A lokutan baya a Egypt, wajan 1300 BC, akwai shedar cewa akwaishi kuma amfani dashi tun lokacin a yankin myceanean greek a wajan 13th ko 14th century BC

Akwai hujja mai karfi da ta nuna cewa akwaishi tun 6th century BC

Lokacin warring state a china, 400 BC lokutan baya na mutane chinese suna amfani dashi wajan wasa makaman su a masana'antu.

Farkon nuna bayyanar lathe, a 3rd century BC a lokutan baya na kasar Egypt. Daga baya kuma aka bayyana lathe din a aikin duwatsu masu laushi.

Kira

Abubuwan dake jikin lathe tun 1911 sune

1) Gado

2) Matushiyar kai

3) Giyar baya

3) Headstock

4) Matushiyar baya. Da sauransu

Lathe zai iya kasancewa beda kafafuwa wadanda zasu zauna a kasa. Lathe zai iya zama karami wanda za a iya dorawa a benci ba tare da mazauni ba.

Mafi yawancin Lathe suna da gado wanda yake gicce a koda yaushe. Duk da cewa CNC lathes suna da gado a tsaye saboda a tabbatar da cike duwatsu ko chips.

A karshen gadon, mafi yawanci a hagu abun aikin dake kallon lathe shine Matushiyar kai. Matushiyar kai tana da karko mai girma na luloli masu juyawa.

Juyawa wajan lulolin, gittaccen axle ne da kuma awo Wanda ke kallon gadon ana kiranshi spindle

Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Lathes in Chapter 7 of US Army Training Circulation published in 1996 (Chemical Engineering Department, Carnegie Mellon University website)