Leïla Bahria
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1954 |
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) ![]() Tunisiya |
Mutuwa | 20 ga Afirilu, 2021 |
Sana'a | |
Sana'a |
ɗan siyasa da magistrate (en) ![]() |
Leïla Bahira (ya mutu a ranar 20 ga watan Afrilun shekarar 2021) ta kasan ce ƴar siyasar kasar Tunisiya ce kuma alkaliya.[ana buƙatar hujja] Ta kuma yi aiki a matsayin Sakatariyar Harkokin Wajen Ministan Harkokin Wajen Tunusiya Othman Jerandi, tana mai lura da lamuran Afirka da Larabawa daga 2013 zuwa 2014.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.