Le Dernier cri
Appearance
| Le Dernier cri | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2006 |
| Ƙasar asali | Moroko |
| Characteristics | |
| During | 20 Dakika |
| 'yan wasa | |
Le Dernier cri fim ne na 2006 daga ƙasar Maroko.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan gano zinar mahaifiyarsa, kuma bayan mutuwar mahaifinsa, yaro ya yanke shawarar kashe kansa don kawo ƙarshen wahalarsa.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Las Palmas 2007
- Martin 2007
- Film Arabe Argelia 2007
- Ismaila 2007
- Damasco 2007
- Festival Nacional de Cine Marroquí 2007