Jump to content

Leda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kayan da akayi da leda
Hoton leda
Yanda ake sarafa Leda a masana anta

Leda abu ce da ake amfani da ita domin sanya ko zuba wani abu a ciki.

Amfanin leda

[gyara sashe | gyara masomin]

A lokuta mai tsawo har zuwa yau leda tana da matuƙar amfani da mahimmanci ga mutane musamman ga masu kasuwanci da kuma wasu amfanin gida dana yau da kullum, leda dai abuce da ake amfani da ita wajen sanya kaya a ciki ko kuma ayi amfani da ita wajen rufe duk wani abun da ba'a san ruwa ya ratsa cikin shi.[1]

Kalolin leda

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Farar leda
  2. Baƙar leda
  3. Ledar da kamfani ke amfani da ita
  4. Shuɗiyar leda Da dai sauran su
  1. https://cookpad.com/ng-ha/search/ledar