Leipzig

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Leipzig.

Leipzig [lafazi : /layipzish/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Leipzig akwai mutane 560,472 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Leipzig a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Burkhard Jung, shi ne shugaban birnin Leipzig.