Jump to content

Lema Jibrin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Lema Jibrin mutumin katsina ne, kuma yana ɗaya daga cikin shahararrun ɗan kasuwa da siyasa a katsina.


Farkon rayuwa da karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

alhaji lema jibrin fitacce kuma jajirtaccen dan kwangila ne wanda yayi aiki da gwamnatoci dayawa dasuka haɗa da gwamnatin marigayi General Murtala Muhammad, General yakubu gowon, Alhaji Shehu Shagari,Buhari,IBB dasauransu,yana da Gamayyar kamfanoni mai suna LEMACO industries