Jump to content

Leng Jun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leng Jun
Rayuwa
Haihuwa 1963 (60/61 shekaru)
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara

Leng Jun (an haife shi a shekara ta alif 1963) ɗan ƙasar Sin ne mai zane wanda ke yin zane masu kama da hotuna. A halin yanzu yana aiki a matsayin shugaban Kwalejin zane-zane na Wuhan kuma shugaban kungiyar masu fasaha ta Wuhan.[1]

Jun ya fito ne daga lardin Sichuan na kasar Sin. Ya kammala karatunsa a shekarar 1984 a Kwalejin Malamai ta Hankou, Wuhan, reshen Sashen Fasaha.[2]

An ba shi digirin girmamawa na Jami'ar Birnin Birmingham a 2018.

  • Leng Juns Tarin Zanen Mai Iyaka da 'Yanci . Jilin Fine Arts, 2012.  .
  • Zanen Sinanci
  • Fasahar Sinanci
  1. http://www.artnet.com/artists/leng-jun/
  2. Stewart, Jessica (2 July 2019). "This Artist's Oil Paintings of Women Are Considered the Most Realistic in the World". MyModernMet. Retrieved 20 January 2023.