Les Deux Souris blanches

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Les Deux Souris blanches
Asali
Lokacin bugawa 1974
Ƙasar asali Tunisiya
Characteristics
Genre (en) Fassara speculative/fantastic fiction film (en) Fassara

Les Deux Souris blanches fim ne na shekarar 1974 wanda Zouhaier Mahjoub ya ba da umarnin shirin.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Wata muguwar mayya mai suna Khira ta mayar da wasu sarakuna, Jamil da Jamila, zuwa fararen beraye guda biyu. Ta kuma gaya musu cewa ba za su sake dawowa daga yadda siffarsu ta ɗan adam ta ke ba har sai wani ɗan adam ya gano wanda ya fi kowa ƙarfi a duniya, wanda zai iya kashe ta da wuta.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]