Leslie Boyd
Appearance
Boyd Leslie, (an haife shi ranar 3 ga watan Maris, 1937) a Bellshill, Scotland. yakasance babban ɗan kasuwa ne.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]yana da mata da yaya Mata biyu da yaro daya.
Karatu da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi karatu a Kettering Grammar School, Corhy Technical College, da Kettering Technical College, da kuma Welverhampton College of Technology, yayi manaja a lydesdale Steelworks, Scotland a shekara ta,1967.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. {{cite book}}: p.p,324.381|edition= has extra text (help)