Likitan haƙora

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Likitan Haƙora wannan kalmar na nufin ƙwararre likita a fannin duba lafiyar hakori na mutum. Ana kiran shi da Dentist a turance.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.