Jump to content

Lima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lima

Plaza Mayor, Lima (en) Fassara

TakeHimno de Lima (en) Fassara (7 Oktoba 2010)

Wuri
Map
 12°03′36″S 77°02′15″W / 12.06°S 77.0375°W / -12.06; -77.0375
Ƴantacciyar ƙasaPeru
Department of Peru (en) FassaraLima (mul) Fassara
Province of Peru (en) FassaraLima (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi9,943,800 (2022)
 Yawan mutane3,721.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili2,672.28 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuRío Rímac (mul) Fassara
Altitude (en) Fassara154 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samarFrancisco Pizarro (mul) Fassara
Ƙirƙira18 ga Janairu, 1535
Patron saint (en) FassaraRose of Lima (en) Fassara
Tsarin Siyasa
 GwamnaRafael López-Aliaga (mul) Fassara (1 ga Janairu, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo15001
Tsarin lamba ta kiran tarho51 1
Lima

Lima birni ne, da ke a yankin Lima, a ƙasar Peru. Shi ne babban birnin ƙasar Peru kuma da babban birnin yankin Lima. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane kimanin 8 890 792 (miliyan takwas da dubu dari takwas da tisa'in da dari bakwai da tisa'in da biyu). An gina birnin Lima a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issah.[1]

  1. "El origen del nombre de nuestra capital" [The origin of the name of our capital] (in Sifaniyanci). Pontifical Catholic University of Peru. 22 April 2012. Retrieved 18 June 2020.