Littattafan Hausa Guda Ɗari (100)
Jerin sunayen littattafan Hausa Kwara dari, da aka wallafa cikin harshe Hausa. [1]
1-Tafiya Mabuɗin Ilmi
2-Jiki Magayi
3-Hikayoyin Kaifafa Zuƙata
4-Ganɗoki
5- Labarun Gargajiya
6- Ai ga irinta nan
7-Uwar Gulma
8-Kulɓa Na Ɓarna
9-Karamin Sani Ƙunƙumi 1&2
10- Shaihu Umar
11- zaman Duniya Iyawa ne
12- Dare Daya
13- Matar Mutum Kabarin sa
14- Magana Doki Ce
15- Matsolon Attajiri
16- Gangar Wa'azu
17- Ki Gafar Ce Ni
18- Turmin Danya
19 -Suda
20- Namijin Duniya
21- Duniya Rumfar Kara
22- Kukan Kurciya
23- Dana Sani
24- Mallam In Kuntum
25- Ruwan Bagaja
26- Tsohon Najadu
27- So Aljannar Duniya
28- Alkalami A Hannun Mata
29- Turmi Sha Daka
30- Gogan Naka
31- Sidi Ya Shiga Makaranta
32- Yula
33- Dausayin Yara
34- Tatsuniyoyin Mace Mutum-1-3
35-Tatsuniyoyi Da Wasanni 1-6
36- Nagari Na Kowa
37- Yawon Duniyar Hajji Gaba
38- Kukan Kurciya
39- Mallam Mamman
40- Kitsen Rogo
41- Duniya Sai Sannu
42- Kyandir
43- Tsumangiyar Kan Hanya
44- Tabarmar Kunya
45- Hikayoyin Shehu Jaha
46- Mungo Park Mabuɗin Ƙwara
47- Kowa Ya Bar Gida
48- Labaru Na Da DaNa Yanzu
49- Iliya Ɗan Mai Ƙarfi
50- Labarin Dikko Ɗan Maichede Da Kada Mai Rikiɗa
51- Waƙoƙin Infiraji
52- Fasaha Aƙiliya
53- Kwasar Ganima
54- Jatau Na Kyallu
55- Komai Nisan Dare
56- Magana Jari ce 1,2&3
57- Soyayya Tafi Kuɗi
58- Sharri Kare Ne
59- Mallam Zailani
60- Abin Da Kamar Wuya
61- Bala Da Babiya
62- Dausayin Soyayya
63- Abinci Garkuwar Jiki
64- Yar Tsana
65- Tarihin Fulani
66- Dare Dubu Da Ɗaya
67- Tatsuniyoyin Hausa
68- Wasannin Yara
69- Asan Mutum Akan Cinikin Da
70- Ikon Allah 1,2,3,4,&5
71- Ƙarshen Alewa Ƙasa
72- Musha Dariya
73- Gajerun Labarai
74- Amarzadan A Birnin Aljanu
75- Amarzadan Maraba A Farsiyas
76- Amarzadan Da Zoben Farsiyas
77- Rayuwa Bayan Mutuwa
78- Kimiyyar Sararin Samaniya
79- Kimiyya Da Al'ajaban Alqur'ani
80- Dabarun Rubuta Ƙagaggun Labarai
81- Jagoran Nazarin Waƙar Baka
82- Rubutun Wasiƙa A Dunƙule
83- Jagoran Nazarin Ƙagaggun Labarai
86- Ƙaidojin Rubutun Hausa
87- Gandun Dabbobi
88- Wasanni Tashe
89- Zamanin Nan Namu
90- Zaman Mutum Da Sana'arsa
91- Zaman Hausawa
92- Kowa Na Son Na Gari
93- Hannu Da Yawa
94- Jagoran Nazarin Hausa
95- Zuwan Turawa Nijeriya Ta Arewa
96- Tarihin Islama
97- Hausawa Da Maƙwabtan su 1&2
98- Jagoran Nazarin Hausa
99- Wasiyyar Sarki Gambo Ga "ya"yanda
100- Gishirin Zaman Duniya