Little Kowai River
Appearance
Kogin Kowai kogin ne dake yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand's South Island. Yana gudana gabaɗaya kudu daga Yankin Torlesse don haɗuwa da Kogin Kowai kilomita biyu arewa da Springfield .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]