Liu Dan
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
Shenyang (en) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa | Sin | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a |
basketball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
center (en) ![]() | ||||||||||||||||||
Nauyi | 88 kg |
Liu Dan ( Sinanci: 刘丹; pinyin: Liú Dān; an haife ta ranar 24 ga Afrilu, 1987 a Shenyang, Liaoning)[1] ƴar wasan kwando ce ta ƙasar Sin wacce ke cikin tawagar da ta lashe lambar zinare a gasar Asiya ta shekarar dubu biyu da biyar 2005. Ta yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar dubu biyu da takwas 2008 a birnin Beijing.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.basketball-reference.com/international/players/liu-dan-1.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2009-03-10. Retrieved 2023-08-21.
- ↑ http://www.olympedia.org/athletes/111830