Logo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/4/44/Wikipedia-logo-sr.png

Logo abirbiyeshin ne na logotype daga Ancient Greek.

wani tabo/sheda ne ko alama da yake nuna alamin wata kungiya ko ma'aikata. [1]


Yakan kunshi kalmomi, sura ko suna na abinda ake son yin logo din akansa. [2]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "logo". Lexico UK English Dictionary. Oxford University Press. Archived from the original on 2019-12-18.
  2. Fyffe, Charles. Basic Copyfitting, Studio Vista, London, 1969, SBN 289797055, p.54