Lokonga Boboliko
Appearance
Lokonga Boboliko | |||
---|---|---|---|
6 ga Maris, 1979 - 27 ga Augusta, 1980 ← Mpinga Kasenda (mul) - Nguza Karl-i-Bond (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bandundu Province (en) , 15 ga Augusta, 1934 | ||
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||
Mutuwa | City of Brussels (en) , 30 ga Maris, 2018 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Popular Movement of the Revolution (en) |
Lokonga Biboliko an haife shi a ranar 15 ga watan Agustan 1934, a LobamitiZaire, sanannan Dan Siyasa Na Kasar Zaire. Yayi a matsayin Commissioner na farko a Zaire daga 6 ga Maris din 1979 zuwa 27 ga watan Agustan 1980. Har wayau ya kasance Babban sektary na kungiyar ma,aikatan zaire gaba daya.[1]
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]St Raphael Middle School, Kinshasa, Heverlee Louvain Social Studies School, Belgium,1955-58(Diploma in Social Studies, 1958), yazama shugaba na UTC,1961, shugaba a National Assembly,1970-79, dan kungiyar Political Bureau MPR, yazama prime minister,1979-80.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Lentz, Harris M. (4 February 2014). Heads of States and Governments Since 1945. ISBN 9781134264902.
- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)