Love Ezema
Appearance
Love Ezema ƴar siyasar Najeriya ce kuma ma'aikaciyar gwamnati wacce ta yi aiki a matsayin Babban Sakatare a Gidan Gwamnati, Jihar Umuahia Abia.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.