Luca Zidane
Appearance
Luca Zinedine Zidane Fernández (an haife shi a ranar 13 ga watan Mayun shekarar ta 1998) kwararren Ɗan'wasan ƙwallon ƙafan ƙasar Faransa ne, wanda ke buga wasa amatsayin Mai tsaron gidan kulub din Granada CF ta ƙasar spaniya. Dan tsohon dan wasan ne Zinedine Zidane.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.