Jump to content

Lupita Nyongu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Lupita Amodi Nyong'o anhaifeta a daya ga watan mayu a shekarar 1983 ita din babbar yer wasan kwaikwayo ce wadda tayi fice sosae a harkar ta Kuma tasamu lambar yabo da dama Wanda yahada da Golden globe award dakuma tony award. Ita din diyace ga Peter Anyang Wanda babban Dan siyasa ne a kasar ta Kenya ,anhaifeta a birnin Mexico inda mahaifinta yake koyarwa sannan daga baya yamaidota Kenya inda anan ne ta girma .sannan tacigaba da karatunta a kwalejin kasar inda takaranshi wasan kwaikwayo a digirinta na farko Wanda daga baya takoma harkar fina finai a matsayin mataimakiya shugaban bayan da ta shahara saita dawo asalin kasarta ta Kenya inda suka dauketa aiki a kasar a makarantar yale drama