M'Backé N'Diaye
M'Backé N'Diaye | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Rosso (en) , 19 Disamba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Muritaniya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
M'Backé N'Diaye (an haife shi a shekarar 1994). Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Mauritaniya, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar Nouakchott Kings da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mauritania.
Aikin kulob/kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]N'Diaye yana taka leda a kulob din Super D1 Nouakchott Kings.[1]
Ayyukan kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara buga wasan kasa da kasa ne a ranar 3 ga watan Yunin 2021 a wasan sada zumunta da suka yi da Angola da ci 4-1.
A baya-bayan nan ya bayyana a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA 2022 da Equatorial Guinea a wasan da suka tashi 1-1 a ranar 16 ga Nuwamba.[2]
A ranar 19 ga watan Nuwamban 2021, N'Diaye ya kasance cikin tawagar karshe-23 a shiga gasar cin kofin Larabawa ta FIFA ta 2021 a Qatar.[3]
A ranar 3 ga watan Disamba, ya buga cikakken wasa da Hadaddiyar Daular Larabawa da ci 1-0.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "MBACKÉ NDIAYE". ffrim.org. Retrieved 15 February 2022.
- ↑ "FIFA World Cup Qatar 2022™". www.fifa.com. Retrieved 2021-12-18.
- ↑ Coupe arabe de la FIFA: La liste de la Mauritanie connue". Africa Top Sports. Alfred Zikpi. 20 November 2021.
- ↑ "FIFA Arab Cup 2021™: Mauritania-United Arab Emirates". www.fifa.com. Retrieved 2021-12-18.