München

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
München.

München [lafazi : /mencen/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin München akwai mutane 1,450,381 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin München a karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Dieter Reiter, shi ne shugaban birnin München.