Mahmoud Abbas (mai tuka keke)
Appearance
Mahmoud Ahmad Abbas (an haife shi a shekara ta 1978) ɗan tseren keke ne na ƙasar Masar. Ya yi takara a tseren kan titi na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2000.